Yau shugaban kasar Sin Xi Jinping ya tashi daga birnin Beijing zuwa kasar Faransa domin fara ziyararsa ta aiki a kasashen Faransa da Serbiya da kuma Hungary
2024-05-05 12:28:04 CMG Hausa
Yau shugaban kasar Sin Xi Jinping ya tashi daga birnin Beijing zuwa kasar Faransa domin fara ziyararsa ta aiki a kasashen Faransa da Serbiya da kuma Hungary.