Jaridar kasar Faransa ta watsa bayanin da shugaba Xi Jinping ya rubuta
2024-05-05 23:36:59 CMG Hausa
A ranar Lahadi, jaridar Le Figaro ta kasar Faransa ta watsa wani bayanin da shugaban kasar Sin Xi Jinping ya rubuta, mai taken 'Gadon akidar kulla hulda tsakanin kasashen Sin da Faransa don tabbatar da zaman lafiya da ci gaban tattalin arziki a duniya'. (Bello Wang)