logo

HAUSA

Amsoshin wasikunku:Kasa daya, tsarin mulki iri biyu

2023-05-23 09:47:19 CMG Hausa

Assalamu alaikum! Jama'a masu karanta, barkanku da war haka, barkanmu da saduwa a filinmu na Amsoshin wasikunku. Ibrahim Yaya ke farin cikin gabatar muku da wannan shiri daga nan sashin Hausa na gidan rediyon kasar Sin.