logo

HAUSA

Shugaban rundunar sojojin Nijar ya kai ziyarar gani da ido

2023-03-23 11:10:23 CMG Hausa

Bari mu leka a jamhuriyar Nijar, inda daga ranar 19 zuwa 20 ga watan Maris, shugaban rundunar sojojin Nijar, janar Salifou Mody ya kai wata ziyarar gani da ido kuma ba zata a shiyyar yankin arewacin Tilloa. Rangadin da ke cikin tsarin kawo kwarin gwiwa ga rudunonin sojojin kasar Nijar dake fagen daga a cikin wannan kasar dake yammacin Afirka.


Daga jamhuriyar Nijar, wakilinmu Mamane Ada ya aiko mana da wannan rahoto.