logo

HAUSA

Sansanin kera na’urar samar da lantarki da karfin iska

2023-02-07 10:18:39 CMG Hausa

Birnin Hami dake yankin Xinjiang na kasar Sin ya kasance sansanin kera na’urorin samar da wutar lantarki ta hanyar amfani da karfin iska dake arewa maso yammacin kasar Sin. (Jamila)