logo

HAUSA

Fari ya haddasa rasuwar daruruwan dabbobi a Kenya

2023-02-02 15:59:00 CMG Hausa

Gabashin Afirka na fama da fari mafi muni cikin shekaru da dama, wanda ya haddasa rasuwar daruruwan dabbobi a yankin kiyaye namun daji na Kenya. (Bilkisu Xin)