logo

HAUSA

Na’urorin samar da lantarki da hasken rana

2023-01-06 16:11:33 CMG Hausa

Ana gudanar da aikin harharda na’urorin samar da wutar lantarki ta hanyar amfani da hasken rana a kan ruwan teke a birnin Tianjin na kasar Sin. (Jamila)