logo

HAUSA

Tawagar wakilan Ukraine ta sauka Belarus

2022-02-28 13:51:11 CRI

Yau Litinin kamfanin dillancin labarai na Rossiya Segodnya na kasar Rasha ya gabatar da labari cewa, tawagar wakilan da za su halarci tattaunawa tsakanin Rasha da Ukraine ta riga ta isa kasar Belarus. (Jamila)