logo

HAUSA

Ukraine ta amince da yin shawarwari tare da Rasha a bakin iyakarta da kasar Belarus

2022-02-27 22:15:34 CRI

Ya zuwa karfe 10 na daren 27 ga wata bisa agogon Beijing, an labarta cewa, Ukraine ta amince da yin shawarwari tare da Rasha a bakin iyakarta da kasar Belarus, in ji Shugaba Volodymyr Zelensky na Ukraine.