logo

HAUSA

Sakataren watsa labaran shugaban Rasha: Putin zai aike da tawaga zuwa Minsk domin tattaunawa tare da Ukraine

2022-02-25 21:41:10 CRI

Sakataren watsa labaran shugaban Rasha: Putin zai aike da tawaga zuwa Minsk domin tattaunawa kan Ukraine_fororder_1000

A yau Juma’a ne sakataren watsa labarai na fadar shugaban kasar Rasha Dmitry Peskov, ya bayyana cewa, shugaba Putin ya shirya tura tawagar gwamnatin sa zuwa Minsk, domin shiga tattaunawar da za a yi tare da tawagar kasar Ukraine. (Saminu)