logo

HAUSA

Shugaban Rasha ya yanke shawarar kaddamar da matakin soja a yankin Donbass

2022-02-24 14:11:02 CMG

Shugaban Rasha ya yanke shawarar kaddamar da matakin soja a yankin Donbass_fororder_220224-Bello-Putin

Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin ya yi jawabi ta kafar telabijin da safiyar yau Alhamis, bisa agogon kasarsa, inda ya sanar da yanke shawarar kaddamar da wani matakin soja na musamman a yankin Donbass. Kana shugaban ya ce kasar Rasha ba ta da shirin mamaye kasar Ukraine.  (Bello Wang)

Bello