logo

HAUSA

Ukraine ta yanke alakar diflomasiyya da Rasha

2022-02-24 19:27:37 CRI

Ukraine ta yanke alakar diflomasiyya da Rasha_fororder_0e2442a7d933c89516d7187aaead9cf98302004a

Shugaban kasar Ukraine Volodymyr Zelensky, ya sanar da yanke alakar diflomasiyyar kasar sa da Rasha.

Kamfanin dallancin labarai na kasar Ukraine Ukrinform, ya ce shugaba Zelensky ya bayyana hakan a Alhamis din nan, biyowa bayan matakan soji da Moscow ta fara dauka a yankin Donbass.  (Saminu)