logo

HAUSA

Shugaban kasar Sin ya bukaci ‘yan wasan kasar da su dage wajen bautawa kasa da al’umma

2022-02-24 19:55:01 CRI

Shugaban kasar Sin ya bukaci ‘yan wasan kasar da su dage wajen bautawa kasa da al’umma_fororder_f7557741de3d443aae34df4b22791df7

Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya bukaci ‘yan wasan kankara na kasar, da su gudanar da kyakkyawar rayuwa, da dagewa wajen bautawa kasa da al’umma.

Xi, ya yi wannan kira ne cikin wasikar martani da ya aikewa zakaran wasan kankara na snowboard Su Yiming.  (Saminu)