An bude dakin baje koli na zamani mai zuwa a birnin Dubai
2022-02-23 11:02:31 CRI
A ranar 23 ga wata, aka bude dakin baje koli na zamani mai zuwa wato Museum of the Future a turance a birnin Dubai na hadaddiyar daular Larabawa, inda ake nuna kayayyaki da kuma yadda za a yi zaman rayuwa a zamani mai zuwa. (Maryam)