logo

HAUSA

Shugaba Xi zai halarci bikin rufe gasar Olympics ta Beijing

2022-02-19 19:59:08 CRI

Shugaban kasar Sin Xi Jinping, zai halarci bikin rufe gasar Olympics ta lokacin hunturu ta Beijing ta 2022 da yammacin gobe Lahadi, 20 ga wata a babban filin wasa na kasar Sin. (Fa’iza)