logo

HAUSA

Yan majalissar dokokin Rasha sun amince da dokar ‘yancin Luhansk da Donetsk na gabashin Ukraine

2022-02-15 21:25:35 CRI

A yau Talata ne ‘yan majalissar wakilan Rasha, suka amince da dokar ‘yancin janhuriyar Luhansk da Donetsk, dake yankin Donbass na gabashin kasar Ukraine

‘Yan majalissar sun nuna gamsuwa da aniyar sassan Luhansk da Donetsk na neman zama janhuriyoyi masu cin gashin kan su a yankin Donbass dake ikirarin ballewa daga Ukraine. (Saminu)