logo

HAUSA

Za a nuna liyafar murnar bikin Yuanxiao ta talibijin yau

2022-02-15 13:34:09 CRI

 

Za a nuna liyafar murnar bikin Yuanxiao ta talibijin yau_fororder_微信图片_20220215133319

Yau 15 ga watan Janairu bisa kalandar gargajiyar kasar Sin, rana ce ta bikin Yuanxiao, inda a kan kunna fitilu masu siffofi daban daban tare da cin wani nau’in abinci mai suna Yuanxiao don murnar bikin.

Za a nuna liyafar murnar bikin Yuanxiao ta talibijin yau_fororder_微信图片_20220215133310

Ban da wannan kuma, za a nuna wata liyafar wake-wake da raye-raye yau ta talibijin da babban gidan rediyo da talibijin na kasar Sin na CMG ya tsara, inda za a mai da hankali kan batutuwan da ke shafar gasar wasannin Olympics na lokacin sanyi ta Beijing, sha’anin binciken samarin samaniya na Sin, da kungiyar kwallon kafa ta mata ta Sin da dai sauransu. Sa’an nan liyafar za ta hada kimiyya da fasaha da fasahar wasanni tare, a kokarin samar wa masu kallo wata kyakkyawar liyafa mai cike da zamani da al’adu da kimiyya da fasaha. (Kande Gao)