logo

HAUSA

Xi ya aikewa takwaransa na Turkiyya sakon alhini

2022-02-10 14:26:28 CRI

Yau Alhamis shugaban kasar Sin Xi Jinping ya aikewa takwaransa na kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan, sako domin isar da alhini, sakamakon shugaba Erdogan da uwargidansa sun harbu da kwayar cutar COVID-19, inda Xi ya bayyana cewa, kasar Sin za ta ci gaba da nunawa Turkiyya goyon baya wajen kandagarkin annobar. (Jamila)