logo

HAUSA

Sin ta yi watsi da kudurin ‘yancin bil Adama da majalissar wakilan Japan ta amincewa

2022-02-01 20:25:51 CMG

Sin ta yi watsi da kudurin ‘yancin bil Adama da majalissar wakilan Japan ta amincewa_fororder_1

Mai magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin Zhao Lijian, ya bayyana adawar kasar Sin, da wani kudurin doka da majalissar wakilan kasar Japan ta amincewa, yana mai jaddada cewa, ko kadan Japan ba ta da ikon furta kalamai, game da yanayin kare hakkin bil adama na wasu kasashe daban.  (Saminu)

Saminu