logo

HAUSA

Mutane 387 ne za su wakilci kasar Sin a gasar Olympics ta lokacin sanyi ta Beijing

2022-01-27 21:45:30 CRI

Mutane 387 ne za su wakilci kasar Sin a gasar Olympics ta lokacin sanyi ta Beijing_fororder_641

A yau ne, aka kaddamar da tawagar kasar Sin da za ta halarci gasar wasannin Olympics na lokacin sanyi na Beijing.

Tawagar ta kunshi mutane 387, ciki har da ‘yan wasa 176.