logo

HAUSA

Al'adar samar da awara

2022-01-26 14:16:29 CMG

Al'adar samar da awara_fororder_awara~1

Ranar 27 ga watan Janairun bana, ta yi daidai da ranar 25 ga watan 12 bisa kalandar gargajiyar kasar Sin. A wannan rana, jama’ar kasar Sin suna da al’adar samar da abincin awara a gida. Kalmar awara a yaren Sinanci ita ce “Dou Fu”, wadda muryar ta ta yi kama da ta kalmar “Tou Fu” wato wadata. Don haka, ana samar da awara ne tare da burin samun wadata, da kwanciyar hankali. (Bello Wang)

Bello