logo

HAUSA

Share gidaje a ran 24 na wata na karshe bisa kalandar gargarjiya ta kasar Sin

2022-01-25 14:58:27 CRI

Share gidaje a ran 24 na wata na karshe bisa kalandar gargarjiya ta kasar Sin_fororder_11

Ran 26 ga watan Jarairu, wato ran 24 ga wata na karshe bisa kalandar gargarjiya ta kasar Sin, rana ce ta share ko ina a cikin gidaje,don gudanar da bikin bazara na gargajiya dake tafe yadda ake bukata. (Amina Xu)