logo

HAUSA

Shugaban IOC ya isa birnin Beijing gabanin wasannin Olympics na lokacin sanyi na Beijing

2022-01-24 20:33:36 CRI

Shugaban IOC ya isa birnin Beijing gabanin wasannin Olympics na lokacin sanyi na Beijing_fororder_640

Kwamitin shirya gasar wasannin Olympics ta kasa da kasa (IOC), ya sanar da cewa, shugaban kwamitin na IOC Thomas Bach, ya isa birnin Beijing, fadar mulkin kasar Sin ranar Asabar don halartar wasannin Olympics na lokacin sanyi da za a bude a birnin na Beijing

A ranar 4 ga watan Fabrairu ne, za a fara gasar Olympics ta lokacin sanyi ta birnin Beijing.