logo

HAUSA

Shugabannin Sin da Isra’ila sun taya juna murnar cika shekaru 30 da kulla huldar diflomasiyya tsakanin kasashensu

2022-01-24 11:51:38 CRI

Shugabannin Sin da Isra’ila sun taya juna murnar cika shekaru 30 da kulla huldar diflomasiyya tsakanin kasashensu_fororder_220124-Fa'iza-Xi Jinping

A yau Litinin, Shugaban kasar Sin Xi Jinping, shi da takwaransa na Isra’ila, Isaac Herzog, suka yi musayar sakonnin murnar cika shekaru 30 da kulla huldar diflomasiyya tsakanin kasashensu.

Shi ma firaministan kasar Sin Li Keqiang ya yi musayar sakon taya murnar da takwaransa na Isra’ila, Naftali Bennett, a yau Litinin. (Fa’iza Mustapha)