logo

HAUSA

Xi zai halarci taron WEF na shekarar 2022 ta kafar bidiyo

2022-01-14 11:04:18 CRI

Xi zai halarci taron WEF na shekarar 2022 ta kafar bidiyo_fororder_hoto

Bisa gayyatar da shugaban zartaswar dandalin tattalin arzikin kasa da kasa wato WEF, Klaus Schwab ya yi masa, shugaban kasar Sin Xi Jinping zai halarci taron WEF na shekarar 2022 ta kafar bidiyo, a ranar 17 ga watan Janairu, inda zai kuma gabatar da jawabi. (Maryam)