logo

HAUSA

Masanin Sfaniya: Ba daidai ba ne kasashen yamma su ki amince da matsayin ci gaban kasar Sin.

2022-01-06 15:56:09 CRI

Masanin Sfaniya: Ba daidai ba ne kasashen yamma su ki amince da matsayin ci gaban kasar Sin._fororder_0106-Amurka-Ibrahim-hoto2

A ranar 1 ga watan Janairu ne, shafin yanar gizon na kasar Sipaniya mai suna “Rebelion” ya wallafa wani sharhi mai taken "Me ya sa kasashen yamma suka ki amincewa da matsayin kasar Sin na mai karfin fada a ji?" Ramzy Baroud, masani a cibiyar nazarin kasa da kasa ta Orfalea ne ya rubuta sharhin. Ya yi imanin cewa, kasar Sin ita ce kasa mafi muhimmanci a fannin siyasa a duniya a yau, kuma ba daidai ba ne kasashen yamma su yi wa kasar Sin kyashin wannan matsayi ba tare da wata hujja ba. (Ibrahim Yaya)