logo

HAUSA

Babbar motar bas kerar CRRC na kasar Sin

2022-12-11 14:15:11 CMG Hausa

An yi gwajin babbar motar bas mai sarrafa kanta kerar kamfanin CRRC na kasar Sin a kasar Faransa. (Jamila)