logo

HAUSA

Wani zaki na tauna sanda mai kama da sanannen bututun Sherlock Holmes

2022-12-03 16:10:11 CMG Hausa

Wani zaki dake Masai Mara National Wild Refuge na kasar Kenya, yana tauna sanda mai kama da sanannen bututun Sherlock Holmes. (Bilkisu Xin)