logo

HAUSA

Amsoshin Wasikunku: Tarihin kabilar kare kare

2022-12-01 11:03:29 CMG Hausa

Assalamu alaikum! Jama'a masu karanta, barkanku da war haka, barkanmu da saduwa a filinmu na Amsoshin wasikunku. Ibrahim Yaya ke farin cikin gabatar muku da wannan shiri daga nan sashin Hausa na gidan rediyon kasar Sin.