logo

HAUSA

Maganin tsananin sanyin da ake fuskanta a arewaci da tsakiyar kasar Sin

2022-11-30 11:17:25 CMG Hausa

Yadda jama'a daga sassa daban-daban na arewaci da tsakiyar kasar Sin suka sanya kayan sanyi, don maganin tsananin sanyin da ake fuskanta.(Zainab Zhang)