logo

HAUSA

Dutse mafi yawan aman wuta a duniya ya barke

2022-11-29 14:11:40 CMG Hausa

Rahotanni na cewa, hukumar dake nazari kan harkokin kasa ta Amurka wato USGS ta bayyana cewa, da daren ranar 27 bisa agogon wurin, dutse mafi yawan aman wuta a duniya, da ake kira Mauna Loa dake Hawaii na Amurka ya yi aman wuta.(Safiyah Ma)