logo

HAUSA

Firaministan Sin ya aika sakon taya murna ga sabon firaministan Malaysia

2022-11-26 19:48:29 CMG Hausa

Jiya ne firaministan kasar Sin Li Keqiang, ya aika da sakon taya murna ga Anwar Ibrahim, bisa nada shi da aka yi a matsayin sabon firaministan Malaysia.(Ibrahim)