logo

HAUSA

An yi bikin gargajiya na Natitas a kasar Bolivia

2022-11-24 12:38:47 CMG Hausa

Idan kai matsoraci ne, zai fi yi kyau ka daina bude hotunan! Yadda ‘yan kasar Bolivia ke kawata kashin kan mutum da fure da hula da ma kyandir don murnar bikin gargajiya na Natitas tare da fatan samun alheri.(Kande Gao)