logo

HAUSA

Adadin mutanen da suka rasu sakamakon girgizar kasa da ta auku a Indonesiya ya karu zuwa 268

2022-11-23 15:55:24 CMG Hausa

Ya zuwa yammacin ranar 22 ga wata, adadin mutane da suka rasa rayukansu sakamakon girgizar kasa da ta auku a gundumar Cianjur ta lardin Jawa Barat na kasar Indonesiya, ya karu zuwa 268. (Maryam)