Dakin aikin gwaji da na’urar zamani
2022-11-21 19:12:00 CMG Hausa
Ma’aikatan kamfanin kera na’urorin samar da wutar lantarki na birnin Harbin na lardin Heilongjiang dake arewa maso gabashin kasar Sin suna gudanar da aiki da na’urorin zamani. (Jamila)