logo

HAUSA

Xi Jinping ya tashi daga tsibirin Bali zuwa Bangkok

2022-11-17 13:50:10 CMG Hausa

Yau da safe, Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya tashi daga tsibirin Bali na kasar Indonesiya zuwa Bangkok, fadar mulkin kasar Thailand don halartar taron rikon kwarya na shugabannin kungiyar APEC karo na 29, tare da kai ziyarar aiki a kasar. (Safiyah Ma)