logo

HAUSA

Za a kaddamar da taron kolin G20 a kasar Indonesia

2022-11-14 11:02:02 CMG Hausa

Nan ba da jimawa ba, za a kaddamar da taron kolin G20 karo na 17 a birnin Bali na kasar Indonesia. (Lubabatu)