logo

HAUSA

Ga yadda wasu sojojin Ukraine suke samun horo a Burtaniya

2022-11-14 09:46:42 CMG Hausa

Ga yadda wasu sojojin Ukraine suke samun horo da kuma shirya wata rawar daji a 9 ga watan Nuwamba, a wani sansanin koyon fasahar soja dake arewa maso gabashin kasar Burtaniya. Wallahi, ga yadda kasar Burtaniya take rurar wuta kan yakin da ake yi tsakanin Rasha da Ukraine. (Sanusi Chen)