logo

HAUSA

An bude taron sauyin yanayi na COP27 a birnin Sharm El-Sheikh na kasar Masar

2022-11-06 17:13:12 CMG Hausa

Da safiyar yau Lahadi, aka bude taron masu ruwa da tsaki game da yarjejeniyar MDD ta batun sauyin yanayi karo 27 ko COP27, a birnin Sharm El-Sheikh na kasar Masar.   (Saminu Alhassan)