logo

HAUSA

Adadin mamata ya karu zuwa 141 sakamakon karyewar wata gada a Indiya

2022-10-31 14:35:27 CMG Hausa

Adadin wadanda suka rasu sakamakon karyewar wata gada a jihar Gujarat dake yammacin kasar Indiya, ya karu zuwa mutane 141, baya ga wasu da dama da suka jikkata. (Maryam)