logo

HAUSA

Li Keqiang zai karbi bakuncin taron majalisar gwamnatoci na kasashe mambobin kungiyar SCO na 21

2022-10-31 20:08:21 CMG Hausa

Firaministan kasar Sin Li Keqiang, zai karbi bakuncin taron majalisar shugabannin gwamnatocin kasashe mambobin kungiyar hadin gwiwa ta Shanghai (SCO) karo na 21. (Ibrahim)