logo

HAUSA

Xi Jinping da sauran jagorori sun gana da wakilai wadanda suka halarci taron wakilan JKS karo na 20

2022-10-24 15:59:47 CMG Hausa

Da yammacin jiya Lahadi ne babban sakataren kwamitin kolin JKS, kuma shugaban jamhuriyar jama’ar kasar Sin, kana shugaban kwamitin gudanarwar rundunar sojojin kasar Xi Jinping, da sauran jagororin kasar, sun gana da wakilai, da wakilan musamman, da mahalarta taron wakilan jam'iyyar kwaminis ta kasar Sin karo na 20 marasa damar jefa kuri’a, inda kuma suka dauki hoto tare, a babban zauren taruwar jama’a dake nan birnin Beijing. (Saminu Alhassan)