logo

HAUSA

Aka tura dabbobin Panda guda biyu (Sihai da Jingjing) zuwa kasar Qatar

2022-10-19 14:17:11 CMG Hausa

Yadda aka tura dabbobin Panda guda biyu (Sihai da Jingjing) zuwa kasar Qatar, wannan ne karo na farko da dabbar Panda ta Sin za su yi rayuwa a yankin gabas ta tsakiya.(Zainab Zhang)