logo

HAUSA

Sana'ar kiwon kaji a Shaanxi

2022-10-17 08:35:33 CMG Hausa

Yadda Qin Qiansong, mai shekaru 69 a duniya, da matar sa Yuan Zongxiu, mai shekaru 59 a duniya, ke himmatuwa wajen kiwon kaji a tsohon gidansu dake cikin tsauni. Wannan sana’a na taimakawa sosai wajen inganta rayuwarsu ta yau da kullum. (Murtala Zhang)