logo

HAUSA

An gudanar da taron share fage na babban taron wakilan JKS na 20

2022-10-15 19:59:54 CMG Hausa

 

Da yammacin yau ne, babban taron wakilan JKS karo na 20, ya shirya taron share fage a babban dakin taron jama’a dake birnin Beijing.

Xi Jinping ne ya jagoranci taron. Taron ya kuma zartas da ajandar babban taron wakilan JKS karo na 20. (Ibrahim)