logo

HAUSA

Kakaki: Kasar Sin wuri ne da ya dace da zuba jari

2022-10-15 21:05:18 CMG Hausa

Sun Yeli, mai magana da yawun babban taron wakilan JKS karo na 20, ya bayyana a yau cewa, bude kofa ga kasashen ketare wata babbar manufar kasar Sin ce. A ko da yaushe, kasar wuri ne da ya dace da zuba jari. (Bello Wang)