logo

HAUSA

Wang Qishan zai halarci taron koli na 6 na hadin gwiwa da matakan karfafawa amincewa da juna a Asiya

2022-10-11 19:54:21 CMG Hausa

Mai magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin Mao Ning, ta sanar da cewa, bisa gayyatar gwamnatin Kazakhstan, kasar dake jagorantar taron hadin gwiwa da tabbatar da aminci a nahiyar Asiya, mataimakin shugaban kasar Sin Wang Qishan, zai jagoranci wata tawaga zuwa kasar Kazakhstan, don halartar taron koli karo na 6 na hadin gwiwa da tsarin amincewa a Asiya, wanda zai gudana a Astana, daga ranar 12 zuwa 13 ga watan Oktoban da muke ciki. (Ibrahim)