logo

HAUSA

Ga yadda aka girbe borkono mai yawa a jihar Xinjiang

2022-10-10 16:06:54 CMG Hausa

Ga yadda aka girbe borkono mai yawa a jihar Xinjiang dake kasar Sin. Wurin shuka borkonon a yanzu ya yi kama da bargo mai launin ja.(Zainab Zhang)