logo

HAUSA

Rikici ya barke tsakanin musulmai mabiya darikar Shi’a na kasar Iraki da dakarun tsaron kasar

2022-10-03 02:42:41 CMG Hausa

Wani yaro ke nan yake wasa a filin Tahrir na Bagadaza, fadar mulkin kasar Iraki bayan rikici da ya barke tsakanin musulmai mabiya darikar Shi’a na kasar Iraki da dakarun tsaron kasar. A ran 28 ga watan Satumban da ya gabata karo farko ke nan cikin watanni biyu,da majalisar dokokin kasar ta shirya wani taro a Green Zone na birnin. Makamai masu linzami uku da aka harba a kan yankin na Green Zone, ya raunata sojoji 7 na dakarun tsaron kasar. (Sanusi Chen)