logo

HAUSA

Xi ya taya China News Service murnar cika shekaru 70 da kafuwa

2022-09-23 16:07:52 CMG HAUSA

 

Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya aike da sakon taya murna ga kamfanin dillancin labarai na China News Service, bisa cika shekaru 70 da kafuwa. Yana mai jaddada muhimmancin kirkire-kirkire a tsarin bayar da labarai da inganta karfin tuntubar juna tsakanin kasa da kasa. (Fa’iza Mustapha)